<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Bethlehem Ephratha LW388</title>
<lyrics>[V1]
 Soprano : Amma ke baita....lami, Yahuda, amma Baitalahmi, E......phra-tha, daga cikinki....Sarki......zai zo

[V2]
 Sop: Alto: Wa zai zama sarkin Isra'ila,
 Sop: Alto: Tenor: Wa zai zama sarkin Isra'ila
 Duka: Shi zai zama sarkin Isra'ila, babba sarki, babba na duk ƙasar Isra'..........ila.
 Tenor: Solo:  Sarki zai zo, zai zo daga cikin...Kine ga mutane
 Bass: Solo: Shi zai zama....mai mulki, na duk...ƙa..sar Yahuda
 Alto: Solo: Shi zai zama....mai mulki, na duk ƙa..sar Ya-huda da duka Isra'ila.

[V3]
 Duka:Gama yake, Baitala mi yake, Baitalahmi yake, Baitalahmi Ephratha
 Baitalahmi Ephratha, Baitalahmi Ephratha, Baitalahmi Yahuda,
 Karamar ƙasa Yahuda, ƙanƙanuwa ce Yahuda.</lyrics>
<hymn_number>388</hymn_number>
</song>